Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama su kan satar zinarin Naira miliyan 110 a Kebbi

Jami’in hukumar gidajen yari da aka kama ya amsa cewa shi ne ya sace zinare ta kimanin Naira miliyan 110 a Jihar Kebbi.

’Yan ‘Mafiya’ na ƙoƙarin kashe matatar man fetur da na gina —Ɗangote

Ɗangote ya yi zargin cewa wasu miyagun ’yan kasuwan suna shirya maƙarƙashiya domin kashe matatar mansa kamar yadda aka kashe masana’antun tufafin ƙasa

’Yan bindiga sun kai wa sojoji hari a ranar da ake zaman sulhu

Yarjejeniyar zaman lafiya da ’yan bindigar Katsina na fuskantar cikas bayan sun kai wa sojoji hari a ranar sulhun 

NAJERIYA A YAU: Matsayin Doka Kan Hawa Mumbari Ba Tare Da Izinin Gwamnati Ba

Abun da dokar kasa ta ayyana kan umarnin da gwamna Muhammad Umar Bago ya bada kan hawan malamai mumbari.

’Yan bindiga sun sace mutum 40 a masallaci a Zamfara

Maharan sun yi wa masallacin ƙawanya da misalin ƙarfe 5:30 na safe, daidai lokacin da jama’a ke sallar asuba.