Manyan Labarai

Manyan Labarai

NDLEA ta kama ɗan Indiya da ƙwaya ta Naira biliyan 3 a Legas

NDLEA ta bayyana cewa wannan shi ne kamen ƙwayoyi mafi girma da ta yi a cikin shekarar nan.

’Yan sanda sun sasanta rikicin asibitin AKTH da KEDCO

KEDCO ya amince da dawo da wutar lantarki nan take, alamar cewa rikicin ya zo karshe.

Dole sai mun tantance wa’azi kafin a yi —Gwamnan Neja

Gwamnan ya bayyana cewa gwamnati na aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumomin tsaro kamar DSS, ’yan Sanda, Sibil Difens da sojoji domin sa ido kan wa’azin da

Cire tallafin man fetur shi ne abin da ya dace —Sarki Sanusi II

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ce cire tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi shi ne mafi alheri

NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Barnar Ambaliyar Ruwa

Yunkurin da wasu alummomin keyi na kare kansu daga barnar da ambaliyar ruwa keyi.