Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ambaliya: An gano gawar ’yar shekara 3 da ruwa ya tafi da ita a Zariya

An gano gawar yarinyar bayan shafe kwanaki shida ana nemanta.

Gwamnati ta gargaɗi jihohi 11 kan yiwuwar afkuwar ambaliya a wannan makon

Gwamnati ta gargaɗi mutanen da yankin da su yi gaggawar tashi.

’Yan rakiyar amarya 19 sun mutu a hatsarin mota a Zamfara

“Motar ta faɗo ne daga saman gada ta nutse a ruwa. Da aka ciro su, mutum 19 daga cikinsu sun mutu, maza, mata da yara,” a cewar ɗan uwan amaryar.

Najeriya ta daɗe tana fama da shugabanni marasa nagarta — Sanusi II

Sarkin ya ce lokaci ya yi da matasa za su karɓe ragamar mulki daga hannun tsofaffin da suka jima suna mulkar Najeriya.

Gini mai hawa 3 ya rufta kan mutane a Legas

NEMA ta ce ba ta san adadin mutanen da ginin ya danne ba.