Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun buɗe wa ’yan zaman makoki wuta a Anambra

Bayan mutum huɗu da suka rasu, wasu 15 sun jikkata.

An kama buhun tabar wiwi 150 bayan hatsarin mota a Kano

Direban ya shaida musu cewa ya yi aron hannu ne domin kauce wa shingen binciken jami’an NDLEA, a garin haka aka samu hatsarin ta ranar Asabar

Abba ya tarbi tagwayen da aka raba da juna bayan yi musu tiyata a Saudiyya

Gwamnan ya yi alƙawarin ɗaukar nauyin karatun tawagen da wasu buƙatunsu na yau da kullum.

NAFDAC ta kama jabun maganin maleriya na ₦1.2bn a Legas

“Ta kama katan 277 na jabun magungunan zazzaɓin cizon sauro na Malamal Forte waɗanda kuɗinsu ya kai sama da biliyan ₦1.2, a wani ɗakin ajiyar kaya da

’Yan bindiga sun harbi fasinjoji 2, sun sace makiyaya a Neja

Maharan sun kuma sace wasu makiyaya.