Manyan Labarai

Manyan Labarai

An harbe ’yan sanda 3 har lahira a Kogi

Rundunar ta ce tana bincike domin kamo waɗanda suka kai wa jami’anta hari.

Babban layin wutar lantarki ya sake lalacewa

Wannan matsala ta haifar da katsewar wuta a wasu sassa na Najeriya.

Kotun Ghana ta ɗaure ’yan Najeriya 3 shekaru 96 saboda satar mota

Wata kotu da ke ƙasar Ghana ta yanke wa ’yan Najeriya uku hukuncin jimillar ɗaurin shekaru 96, bayan samun su da laifin satar mota a birnin Kumasi na

Mamakon ruwan sama ya hallaka mutum 3 a Zariya

Wani mamakon ruwan sama da aka tafka a birnin Zariyan jihar Kaduna, ya yi sanadiyar mutuwar mutum uku yayin da kuma ake ci gaba da neman gawar mutum d

DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Nayi Yunkurin Kashe Kaina Har Sau Uku

Yadda rayuwar kunci ke Tunzura mutane tunanin daukan ransu da kansu.