DSS ta warware tankiyar da ke tsakanin NUPENG da Dangote
Shugabannin NUPENG sun umurci mambobinsu da su dakatar da yajin aikin da aka fara a faɗin ƙasar.
Manyan Labarai
Shugabannin NUPENG sun umurci mambobinsu da su dakatar da yajin aikin da aka fara a faɗin ƙasar.
An tsinto wata jaka dauke da rigunan mama da hijabai da suka yi amfani da su wajen ɓatar da kama.
Har yanzu ’yan Najeriya ba su gama farfaɗowa daga ƙangin da cire tallafin man fetur ya jefa su ba.
Wannan maganar tana gaban kotu, kuma majalisar ba za ta yi komai a game da batun komawar Natasha bakin aiki ba.
’Yan Najeriya sun shiga taraddadin abin da ka iya biyo bayana kudurin Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya (NPENG) na tsunduma yajin