Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matatar Dangote ta musanta dakatar da aiki

Matatar mai ta Dangote, wadda ta soma sarrafa ɗanyen mai a watan Janairun 2024, ta sauƙaƙa harkokin mai na cikin gida.

Sojoji sun kashe kasurgumin dan ta’adda da yaransa 5 a Kogi

Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin dan ta’adda wanda aka fi sani da suna Kachalla Bala da yaransa biyar a Jihar Kogi.

Yiwuwar yajin aikin direbobin tankar mai kan rikicin Matatar Dangote

Direbobin sun sanar da shiga yajin aiki saboda shirin kamfanin Ɗangote na fitar da motoci 4,000 da ke amfani da gas ɗin CNG domin kai mai kai tsaye ga

Yadda dawowar makarantu ta zo mana cikin tsadar rayuwa — Iyaye

Iyaye sun koka kan mummunar ƙalubalen tattalin arziki da ke hana su samun sauƙin biyan kuɗin makaranta da sauran kayayyakin karatu.

NAJERIYA A YAU: Yadda Ilimi Ke Ƙara Tsada Yayin Komawar Yara Makaranta

Iyaye na ci gaba da kokawa kan yadda ilimi ke ƙara tsada yayin komawar yara makaranta.