Manyan Labarai

Manyan Labarai

Harin Borno: Dole ’yan Najeriya su haɗa kai su fuskanci Boko Haram — Atiku

Atiku ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su haɗa kai don kawo ƙarshen matsalar tsaro.

Ambaliyar Ruwa: NEMA ta ceto mata 2 da jaririya a Kaduna 

Hukumar ta ce za ta ci gaba da haɗa kai da sauran hukumomi domin tallafa wa waɗanda lamarin ya shafa.

Tsadar Rayuwa: NLC ta buƙaci gwamnati ta sake duba albashin ma’aikata

Ƙungiyar da ma’aikatan sun ce abin da ake biya a yanzu ba zai iya riƙe magidanci ba.

DSS ta bai wa shafin X wa’adin goge saƙon Sowore da ke ƙaryata Tinubu

“Duk da X ya tuntuɓe game da saƙon amma ba zan goge shi ba,” in ji Sowore.

Yadda ’yan Arewa suka yi Maulidin bana a Ibadan

An fara gudanar da bukukuwan ne a ranar Asabar daga harabar babban Masallacin Unguwar Sabo, mazaunin Hausawa a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo.