Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwankwaso ya amince a ba wa Kudu takarar Shugaban Kasa ta NDC

Kwankwaso ya buƙaci ’yan Najeriya da magoya bayan jam’iyyar da su ci gaba da taka rawa wajen wayar da kai da tattara goyon baya gabanin babban zaben 2

SDP ta zaɓi Farfesa Sadiq Gombe a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa 

An sanar da zaɓensa tare da sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) a ranar Asabar yayin babban taron jam’iyyar na ƙasa na shekarar 2026 da a

Jam’iyyar NDC ta ba wa yakin Kudu takarar shugaban ƙasa na 2027 

Babban taron jam’iyyar NDC na ƙasa ya kuma amince cewa bayan wa’adin shekaru huɗu na yankin Kudu, takarar shugaban ƙasa za ta koma yankin Arewa kai ts

EFCC na neman tsohuwar Ministar Jinƙai Sadiya Farouq ruwa a jallo

Hukumar EFCC na neman Sadiya Umar Farouq ruwa a jallo ne ka shari’ar badaƙalar kuɗaɗe da take fuskanta.

An kashe mutum 1 a rikicin magoya bayan masu neman takarar Gwamnan Nasarawa a APC

Magoya bayan Sanata Wadada da na tsohon Shugaban ’Yan Sanda Mohammed Adamu sun ba kamata iska, har da asarar rai