Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matasa sun kashe ’yan bindiga 6 sun sha alwashin kare kansu

An gansu su bakwai an kashe shidda daga cikinsu an bar guda raye aka ɗaure shi,  su shiddan ga su a kwance ba rai, mutane sun yanke hukuncin kare kans

Hatsarin Jirgin Ruwa: Adadin waɗanda suka rasu ya kai 60 a Neja

A halin yanzu hukumomi na ci gaba da ƙoƙarin gano waɗanda suka ɓace.

‘Za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliya a jihohi 14’

Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 14 daga ranar 4 zuwa 8 ga

NAF ta hallaka ’yan ta’adda 15 a dajin Sambisa

NAF ta ce za ta ci gaba da tallafa wa sojin ƙasa wajen yaƙar ‘yan ta’adda a faɗin Najeriya.

Kwankwaso zai iya komawa APC – Abdulmumin Kofa

Hon Abdulmumin Jibrin Kofa, dan Majalisar Wakilan Najeriya ya ce jagiran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a shirye yake ya tattaun