Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwankwaso zai iya komawa APC – Abdulmumin Kofa

Hon Abdulmumin Jibrin Kofa, dan Majalisar Wakilan Najeriya ya ce jagiran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a shirye yake ya tattaun

NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027

Ko hare-haren da ake kaiwa tarukan ‘yan siyasa manuniya ce ga abun da ka iya faruwa da zaben 2027?

Za a koma rubuta jarabawar WAEC a komfuta

An yi wannan tsari na rubuta jarabawa ta komfuta saboda a rage satar amsa da kare martabar jarabawowinmu.

Dalilin da Najeriya ba ta jin tsoron matakan Trump — Tinubu

Trump ya ce Najeriya ta riga ta samu kuɗin da ta ke buƙata a 2025 tun a watan Agusta.

Da ina da iko da cikin mako biyu zan magance matsalar tsaron Zamfara – Gwamna

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ce da a ce yana da cikakken iko da jami’an tsaro, da zai iya magance matsalar tsaron da ta addabi jihar shi a c