An kama masu safarar muggan makamai a Katsina
An kama bindiga ƙirar GPMG da harsasai 1,300 a hannun mutanen a hanyarsu ta kai makaman yankin Safana da ke Jihar Katsina.
Manyan Labarai
An kama bindiga ƙirar GPMG da harsasai 1,300 a hannun mutanen a hanyarsu ta kai makaman yankin Safana da ke Jihar Katsina.
Matasa dauke da sanduna da duwatsu sun farfasa ayarin motocin tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami tare da jikkata ’yan rakiyar a Jihar Kebbi
Afghanistan dai na cikin ƙasashen da ke yawan fuskantar girgizar ƙasa, musamman a yankin tsaunukan Hindu Kush.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana jin daɗinta, tana mai cewa wannan hukuncin ya tabbatar da adalci.
Har yanzu ina kan bakata cewa waɗannan ’yan bindiga a halaka su baki ɗaya, ba a rika lallashi ko yin sulhu da masu ta’addanci ba.