Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zaɓen Ribas: APC ta yi nasara a ƙananan hukumomi 20, PDP ta samu 3

Jam’iyyar PDP wadda ke mulki a jihar ta tsira da ƙananan hukumomi uku kacal.

Tsohon Sufeto-Janar na ’yan sandan Nijeriya Solomon Arase ya rasu

Tsohon IG din ya rasu ne a Asibitin Cedarcrest da ke Abuja a safiyar Lahadin nan.

An ƙone wata mata ƙurmus kan yi wa Annabi ɓatanci a Neja

Yanzu haka ana ƙoƙarin cafke waɗanda suka aikata wannan aika-aika domin gudanar da bincike da gurfanar da su a kotu.

Xi na karɓar baƙuncin taron SCO a China

Modi ya ce: “Indiya za ta ci gaba da gina dangantaka da China bisa amincewa, mutuntawa da kuma fahimtar juna.”

Mutum 13 sun rasu yayin tsere wa ’yan bindiga a Zamfara 

Mutane sun cika jirgin fiye da ƙima lamarin da ya sa ya nutse a cikin ruwa.