Dokar ta-ɓaci: Fubara zai dawo ofis ranar 18 ga Satumba — Wike
Wike ya ce dole ne a gudanar da zaɓen domin samar da shugabanni a matakin ƙananan hukumomi.
Manyan Labarai
Wike ya ce dole ne a gudanar da zaɓen domin samar da shugabanni a matakin ƙananan hukumomi.
Ayyukan da gwamnatin ta ba wa Jihar Legas ya zarce jimillar abin da ta ware wa jihohin Arewa maso Gabas, Arewa maso Yamma da Kudu maso Gabas baki ɗaya
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya ce ’yan Najeriya sun riga sun yanke shawara kan zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
’Yan ta’addar saboda tsabar girgiza, sun riƙa sassara gawarwakin abokansu suna sanyawa a cikin buhuna, suna tafiya da su
Hatsarin ya faru ne a daren ranar Alhamis a gulbin Shagari inda mutane suka shiga cikin damuwa da kaɗuwa kan jirgin da ya nutse da mutane da babur gud