Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na bar APC saboda Tinubu bai cika alƙawarin da ya yi ba — Marafa

“Bayan mun yi waiwaye a shekara biyu da rabi da suka gabata mun gano cewa, APC a matakin ƙasa da jiha ta zalunce mu, a matakin jiha lalacewar ja

Ƙara Kuɗin Fasfo: Gwamnati na jefa ’yan Najeriya cikin matsi — Obi

Ya ce gwamnati na mayar da hankali kan abubuwan da za su ƙara jefa talaka cikin wahala.

An fara gyaran layin dogon Abuja-Kaduna bayan hatsarin jirgin ƙasa

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC) ta fara aikin gyara layin dogon Abuja zuwa Kaduna da ya lalace sakamakon hatsarin jirgin kasa.

NAJERIYA A YAU: “Abin Da Ya Sa Muka Dawo Daga Rakiyar Kirifto”

Watannin baya matasa a Najeriya sun duƙufa wurin danna wayoyinsu ta hannu don haƙar kuɗaɗen kirifto. Ko me yasa yanzu suka ja baya?

Magauta sun sa NNPCL a gaba – Ojulari

Shugaban Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL), Bashir Bayo Ojulari ya ce mutanen da ba sa nufin Najeriya da alheri sun sa kamfanin a gaba saboda sabbin ts