Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu ƙawancen da NNPP ta ƙulla da wata jam’iyyar — Kwankwaso

Mu ’yan siyasa ne kuma a shirye muke mu tattauna da duk wanda ke son tattaunawa da mu.

Sanusi Mikail Sami ya zama sabon Sarkin Zuru

Kwamishinan Ƙananan hukumomi da masarautu, Alhaji Abubakar Garba Dutsin-Mari ne ya sanar da hakan yau Alhamis, a fadar Sarkin Zuru wanda kuma ya miƙa

ACF ta yi Allah-wadai da rushe kasuwar Alaba Rago

Kungiyar ta ACF ta jajanta wa waɗanda rusau ɗin ya rutsa da su, inda ta buƙace su dage wajen yin haƙurin lamarin.

Gwamnati ta kara kudin yin fasfo zuwa N100,000 da kuma N200,000

Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya ta kara farashin yin fasfo daga ranar day aga watan Satumbar 2025.

Ana zargin miji da kashe matarsa da duka saboda zuwa gona a makare

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ekiti ta tabbatar da kisan wata mata mai suna Ofone Modupe Alasin, a karamar hukumar Efon-Alaaye da ke jihar.