Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram sama da 50 a Buni Gari

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai (OPHK) ne suka ragarje ’yan bindigar da suka kai hari a hedikwatar Brigade ta 27 da kuma wurin bin

Mutum 16 sun mutu a hatsarin mota a Kogi

Shaidu sun bayyana cewa motar ta faɗa a cikin wani babban rami ne, bayan kauce daga kan hanya a yayin da take ƙoƙarin haye wata gada

Gwamnati ta rufe gidan marayu da aka sace yara 26 a Kogi

Daga bisani sojoji suka kuɓutar da sauran mutum tara a ranar Alhamis 7 ga watan Mayu tare da haɗa su da iyalansu

Sufeto-Janar ya ba da umarnin bincikar zargin kashe Dadiyata

Za a yi binciken dangane da ɓacewar da kuma zargin kisan Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata.

An kashe ’yan bindiga 5 da ceto mutum 32 a Katsina

Jami’an tsaro sun gudanar da samame a sansanin wani sanannen jagoran ’yan bindiga mai suna Muhammad Fulani, wanda aka ce yana gudanar da ayyukansa a y