’Yan bindigar da suka sace ma’aurata a Katsina na neman N600m
Maharan sun yi amfani da wayar magidancin wajen kiran ‘yan uwansu tare da neman miliyan 600 a matsayin kuɗin fansa.
Manyan Labarai
Maharan sun yi amfani da wayar magidancin wajen kiran ‘yan uwansu tare da neman miliyan 600 a matsayin kuɗin fansa.
Mutane da dama ba sa sanin suna dauke da ciwon suga ballantana su san hanyoyin magance shi kafin ya yi tsanani. Sau da yawa ciwon sai ya kai wani mata
Wani babban jami’i a Alkaleri ya yaba wa sojojin da suka kai zuciya nesa ba tare da sun ɗauki doka a hannunsu ba.
FBI da wasu hukumomi ne suka gudanar da bincike, inda suka gano basaraken yana da hannu a zambar.
Shugaban ya ce dalilai da yawa na sa wa malamai na barin Najeriya zuwa wasu ƙasashe domin yin aiki.