Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace ma’aurata da ’yarsu mai shekara ɗaya a Katsina

Maharan da ake kyautata zaton ’yan bindiga ne a ranar Talata sun sace mata da miji tare da ’yarsu mai shekara ɗaya a cikin birnin Katsina.

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Haihuwa

A duk lokacin da aka ɗaura aure, wata addu’a da ’yan uwa da abokan arziki kan yi ita ce “Allah Ya kawo ƙazantar ɗaki”. A al’adance, ɗaya daga cikin ma

An yi kiciɓus da gawar ’yar shekara 14 a cikin gida a Kano

Mun bar wa Allah wannan lamari. Muna roƙonSa Ya tona asirin duk wanda ya aikata wannan laifi.

Jirgin kasa dauke da fasinjoji ya yi hastari a hanyar Kaduna-Abuja

Ana fargabar wasu daga cikin taragon jirin kasan sun tuntsura, a yayin da matsafiya suka shiga tashin hankali

Kai-tsaye: Bikin Ranar Hausa ta Duniya

Kalli hotuna da bidiyo da sauran bayanai kai tsaye daga shafin Aminiya kamar kana wurin da ake gudanar da gagarumin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 202