Kai-tsaye: Bikin Ranar Hausa ta Duniya
Kalli hotuna da bidiyo da sauran bayanai kai tsaye daga shafin Aminiya kamar kana wurin da ake gudanar da gagarumin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 202
Manyan Labarai
Kalli hotuna da bidiyo da sauran bayanai kai tsaye daga shafin Aminiya kamar kana wurin da ake gudanar da gagarumin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 202
Sarkin Daura ya karbi bakuncin Gwamnan Jihar Damagaram daga Jamhuriyar Nijar, Kanar Yosouf Labo da kuma Sarkin Damagaram, Aboubacar Sanda Oumarou a fa
Farfesa Ibrahim Gambari, ya bayyana cewa akwai fiye da kungiyoyin ’yan tada kayar baya 1,000 a nahiyar Afirka
An zabi gudanar da gagarumin bikin na bana a Daura ne, a matsayinsa garin na asali da kuma tushen Hausawa, shekaru arau-aru.
An ɓullo da Ranar Hausa ta Duniya ce domin haɗa kan masu magana da harshen Hausa a faɗin duniya da nufin magance matsalolin da ke ci musu tuwo a ƙwary