Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Ci Gaban Da Harshe Da Al’adun Hausa Suka Samu A Shekaru 10

Ci gaban da harshen Hausa ya samu tun bayan fara bikin Ranar Hausa ta duniya a cikin shekara goma.

Gwamnatin Kano ta musanta karkatar da N6.5bn daga baitul-malin jihar

Wannan zargi “ƙarya ne da ’yan adawa suka kitsa a matsayin farfaganda domin neman suna a siyasance.”

PDP ta miƙa wa kudancin Najeriya takarar shugaban ƙasa a 2027

Ana zafafa kiraye-kiraye ga tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya yi wa jam’iyyar takara a Zaɓen 2027.

PDP ta tabbatar da Damagum a matsayin shugabanta na ƙasa

Damagum ya gode wa sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) bisa taimako da haɗin kai da suka ba shi wajen gudanar da aikinsa.

Za a yi amfani da Hausa wajen samar da zaman lafiya — Abdulbaqi Jari

Ana sa ran halartar gwamnoni, ministoci, sarakunan gargajiya da manyan baƙi daga sassa daban-daban na ƙasar.