Manyan Labarai

Manyan Labarai

Japan za ta bai wa Najeriya rancen $190m don inganta wutar lantarki

Rancen zai taimaka wajen samar da wutar lantarki mai ɗorewa a yankunan da ba su da isasshiyar wuta.

Mutum 6 sun rasu yayin tsere wa ’yan bindiga a Sakkwato

SEMA ta ceto mutum 19 daga cikin ruwa, yayin da ake ci gaba da neman ragowar wasu mutum uku waɗanda suka ɓace.

Sarkin Musulmi ya ayyana Litinin 1 ga watan Rabi’ul Awwal

Babu wanda ya tabbatar da ganin jinjirin watan Rabi’ul Auwal a ranar Asabar.

An haramta bukukuwan aure a Taraba

Ƙungiyar ta lashi takobin hukunta duk wanda ya karya dokar.

Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina

Gwamnatin ta ce dakarun sun samu bayanan sirri wanda suka kai ga kashe ‘yan fashin.