Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda na tsira a hatsarin jirgin ruwan Goronyo — Hakimi

“A lokacin kowa ta kansa yake yi, amma mu da muka tsira za mu kai mutum shida zuwa bakwai,” in ji shi.

Ɗaliba ta rasu a ƙoƙarin duba sakamakon jarabawarta

Yarinya ’yar shekara 16 ta rasu a ambaliya yayin da take ƙoƙarin duba sakamakon jarabawar kammala sakandare.

Tsohon gwamnan soji na Filato, Sanata Mana ya rasu

Ɗan uwansa, Sarkin Fulani na Mubi, Abdurrahman B. Kwaccham ne, ya tabbatar da rasuwar.

An binne Sarkin Zuru, Muhammad Sani Sami

Sarkin ya rasu yana da shekaru 81 a duniya, bayan fama da rashin lafiya.

Ribar da muke ci ta ragu da Naira biliyan 720 a watan Yuli – NNPCL

Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asarab inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta koma Naira biliyan 185 a watan Yuli