Ana fargabar kashe sojoji 2 a rikicin manoma da makiyaya a Taraba
Wasu rahotanni da ba a kai ga tantancewa ba ana fargabar akwai sojoji biyu a cikin mutanen da aka kashe a rikicin manoma da makiyaya a karamar hukumar
Manyan Labarai
Wasu rahotanni da ba a kai ga tantancewa ba ana fargabar akwai sojoji biyu a cikin mutanen da aka kashe a rikicin manoma da makiyaya a karamar hukumar
Al’ummar yankin sun nemi gwamnati ta kai musu ɗauki kafin a ƙarar da su.
Halin kunci da damuwa da da wadanda ke fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda ke ciki a wasu jihohin Najeriya.
Jam’iyyun sun ce kamata ya yi gwamnati ta mayar da hankali wajen rage wa talakawa wahalhalun rayuwa.
Gobarar ta tashi ne daga ɗaya daga cikin shagunan katako da ke kasuwar.