Manyan Labarai

Manyan Labarai

‎’Yan bindiga sun kashe mutum da sace shanu fiye da 300 a Kano

Kansilan mazaɓar Mainika, Auwal Abdussalam Barau, ya bayyana cewa maharan sun zo ne da muggan makamai, kuma ana zargin sun tsallako ne daga maƙwabciya

AbdulSamad Rabi’u ya zama mutum na biyu mafi arziki a Afirka

Rahoton ya ce Rabiu ya zarce attajirin Afirka ta Kudu, Johann Rupert wanda dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan 17.9 a shekarar 2026.

Ranar Asabar Gwamnatin Katsina za ta aurar da mutane 2000

A wata sanarwa da kwamitin shirya bikin ɗaurin auren ya fitar, za a yi bikin ɗaurin auren a ƙofar gidajen Hakimai

Sojoji sun bindige ’yan ta’adda 3 a Zamfara

Sojoji sun bindige ’yan ta’addan har lahira a yayin musayar wuta a ƙananan hukumomin Ƙaura Namoda da Birnin Magaji da ke Jihar Zamfara

Sojoji sun gano masana’antun ƙera haramta makamai a Filato

Sojoji kama mutane biyar tare da ƙwace haramtattun makamai masu haɗari a wasu masana’antu biyu na haramtattun makamai a yankin Vom da ke a Jihar Filat