Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun mamaye mazaɓata —Ɗan majalisar Katsina 

Ya bayyana cewa daga cikin gundumomi 10 da ke cikin Matazu, guda 8 sun faɗa hannun ’yan bindiga…

Hisbah ta kama mutane 62 a cibiyar Gwamnatin Tarayya a Kano

Jami’an Hisbah sun kama mutane 62 kan zargin aikata haɗala a Cibiyar Fasahar Sufuri ta Tarayya (NITT) da ke Jihar Kano.

Yadda bom ya kashe yara 2 ya jikkata wasu 6 a Borno

Shaidu a garin sun shaida wa wakilinmu cewa bom ɗin ya tashi ne bayan yaran sun kawo shi guda bisa rashin sani.

NAJERIYA A YAU: Halin Da Muke Ciki Bayan Rasa ‘Yan Uwanmu A Hatsarin Kwalekwale A Sakkwato

Yayin da kalilan daga cikin wadanda abun ya rutsa dasu suka tsira da ransu, wasu da dama sun mutu, a gefe guda kuma an kasa gano inda sauran suke.

An rage kuɗin wankin koda da kashi 76% a asibitocin tarayya

Gwamnatin Tarayya ta rage farashin jinyar ciwon ƙoda daga kimanin ₦50,000 zuwa ₦12,000 a Asibitocin Tarayya