Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka kama mutum 333 da muggan makamai a zaben Kano

Mutum 333 sun shiga hannu kan zargin aikata laifuka a yayin zaben cike gurbi da aka kammala a Jihar Kano.

’Yan bindiga sun yi hatsari bayan karbar kudin fansa

Jami’an tsaro sun kwato bindigogi uku da tsabar kudi Naira miliyan 6.9 daga motar ’yan bingidar

Mutane 62 da aka sace sun tsere daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Mutum 62 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su sama da wata guda sun tsere bayan rundunar soji ta kai farmakin sama da ƙasa a maboyar ’yan ta’adda a K

Sojoji sun kwace makamai 2,000 a shekara guda

Makamai 220, alburusai 1,874 da kwanson harsasai 83 daga watan Janairu 2024 zuwa yanzu

Albashin sanatoci 109 zai biya farfesoshi 4,709

Kimanin Naira biliyan 2.3 da ake kashewa a albashi da kuɗin gudanar da ofisoshin sanatoci 109 na Najeriya a kowane wata, ya isa a biya albashin farfes