Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Dalilan Karyewar Farashin Hatsi A Kasuwanni

Yadda manoma ke nuna damuwarsu kan karyewar farashin hatsi a kasuwanni

Ruwan sama mai ƙarfi ya raba mutum 612 da gidajensu a Yobe

Yawancin waɗanda abin ya shafa sun koma sansanonin ’yan gudun hijira, yayin da wasu ke zaune a gidajen ’yan uwansu.

Mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC na ƙasa ta rasu

Mama Lydia ta rasu ne da safiyar ranar Lahadi a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos tana da shekaru 83.

Jirgin ruwa ya nutse da mutum 30 a Sakkwato

Mazauna yankin sun tabbatar da faruwar hatsarin jirgin ruwan.

Kano: NNPP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Ghari/Tsanyawa

Shugaban ya ce za su ƙalubalanci sakamakon zaɓen.