Ta’aziyyar Sarkin Zuru: Muhammadu Sani Sami (1943-2025)
Ya shiga Rundunar Sojin Najeriya a ranar 10 ga Disamba, 1962, inda ya samu horo tare da Ibrahim Babangida
Manyan Labarai
Ya shiga Rundunar Sojin Najeriya a ranar 10 ga Disamba, 1962, inda ya samu horo tare da Ibrahim Babangida
Allah Ya yi wa Sarkin Zuru l, Janar Muhammad Sani Sami rasuwa a sakamakon rashin lafiya
Garba Gwarmai ya kayar da ɗan takarar jam’iyyar NNPP, Yusuf Ali Maigado wanda ya samu ƙuri’u 27,931.
Dokta Ali Hassan Kiyawa na jam’iyyar NNPP shi ne ya yi nasara a kan Ahmad Muhammad Kadamu na jam’iyyar APC.
An killace mutanen da ambaliyar ta shafa a wani sansanin wucin gadi da aka kafa a makarantar firamare ta Sabon Gari.