Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama manyan shugabannin ’yan ta’addan ƙungiyar Ansaru — Ribadu

Ribadu ya ce jami’an tsaro sun jima suna bin diddigin shugabannin ƙungiyar kafin kama su.

APC ta nemi INEC ta soke zaɓen cike gurbin Kano

APC ta ce an samu tashe-tashen hankula yayin gudanar da zaɓen.

An kama ’yan daba 288 yayin zaɓen cike gurbi a Kano

Rundunar ta ce da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da su a gaban kotu.

Zaɓen cike gurbi: An kama ’yan daba 100 a Bagwai — INEC

INEC ta ce jami’an tsaro na aiki yadda ya kamata domin daƙile kowace irin barazana.

An kama shi da N25m na sayen kuri’u a zaɓen Kaduna

Jami’an tsaro sun kama wani mutum da tsabar kuɗi Naira miliyan 25 da ake zargin kuɗin sayen kuri’a ne a zaɓen cike gurbin da ke gudana a J