Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamna Radda ya miƙa wa mataimakinsa ragamar mulkin Katsina

A watan Yuli ne gwamnan ya gamu da hatsarin mota a kan hanyar Katsina zuwa Daura, lamarin da ya jawo damuwa a tsakanin jama’a.

Tinubu ya cancanci yabo kan daidaita tattalin arzikin Nijeriya —Ngozi

Ngozi ta yi kira ga gwamnatin Tinubu ta tanadi hanyoyi da dabarun sauƙaƙa wa talakawan ƙasar da ke fama da raɗaɗin tsare-tsaren tattalin arziki.

An kama Mai Unguwa kan yi wa yarinya fyaɗe a Gombe

Kakakin rundunar ’yan sandan Jihar, ne ya tabbatar da kamen a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba, inda ya bayyana wanda ake zargin Mohammed Tukur d

Motar tifa ta murƙushe ɗalibai biyu har lahira a Bayelsa

Sun ce babbar motar tifa na gangarowa kan tudu cikin sauri lokacin da ta ƙwacewa direban ta kuma afka kan babur ɗin.

Bello Turji bai miƙa wuya ba har yanzu — DHQ

Rundunar ta ce har yanzu tana neman Bello Turji ruwa a jallo.