Manyan Labarai

Manyan Labarai

NDLEA ta lalata gonar tabar wiwi a Gombe

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) a Jihar Gombe ta ce ta lalata wata babbar gonar Tabar wiwi a Karamar Hukumar Kaltungo a j

Dalilan ƙaruwar mace-mace a hanyoyin Najeriya

Duk da kara wayar da kan direbobi da fasinjoji da Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) ta ce tana yi, ana kara samun ƙaruwar wadanda ke rasa rayukansu

Majalisar Zartaswa ta dakatar da ƙirƙirar sabbin manyan makarantu a Nijeriya

Ministan Ilimi Dakta Olatunji Alausa, ya ce hakan zai ba da damar  mayar da hankali wajen gyara da inganta waɗanda ake da su yanzu.

Tinubu zai tafi ziyarar ƙasashe 3

A Brazil, Shugaba Tinubu zai yi ganawa ta musamman da shugaban ƙasar, sannan ya halarci babban taron kasuwanci da ‘yan kasuwar Brazil.

Sojoji sun kashe babban Kwamandan ISWAP, Amirul Fiya a Borno

Bayan tafka artabu, sojojin sun gano gawar ’yan ta’adda uku, ciki har da babban kwamandansu, Amirul Fiya.