Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisar Kano ta dakatar da ciyaman kan zargin karkatar da taki

Majalisar ta dakatar da shi har zuwa lokacin da za ta kammala bincike.

Kullum a Kamaru muke kwana, mu yini a Najeriya – Mazauna ƙauyen Borno

Dubban mazauna garin Kirawa da ke jihar Borno da mayaqan Boko Haram suka raba da gidajensu, sun ce yanzu kullum da daddare suke barin garinsu domin kw

Lafiyar Tinubu kalau – Soludo

A ’yan kwanakin nan dai ana ta samun jita-jitar cewa shugaba Tinubu na can kwance magashiyyan yana fama da rashin lafiya a daidai lokacin da aka shafe

DAGA LARABA: Yadda sinadaran dandanon abinci ke yin illa ga lafiya

Shirin Daga Laraba na wannan makon yayi nazari ne kan yadda sinadaran dandanon abinci ke haifar da illa ga lafiyar mutum.

EFCC ta saki Tambuwal

Tsare Tambuwal da EFCCn ta yi ya janyo ce-ce-ku-ce a ƙasar, musamman tsakanin ’yan hamayya.