Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dasuki: Kotu ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kammala shari’ar kuɗin makamai

An umurci gwamnati ta kira sauran shaidunta domin kammala gabatar da shaida a shari’ar da aka shafe fiye da shekaru goma tana yi wa Dasuki.

Nijeriya ta sake ƙulla alaƙar tsaro da Isra’ila

Sun tattauna batutuwan da suka shafi tsaro a duniya, musamman yaƙi da ta’addanci, da kuma inganta hulɗar siyasa da tattalin arziki.

Tinubu na amfani da EFCC ya muzguna wa ’yan adawa — Atiku

A yau dai duk wanda yake da alaƙa da ‘yan adawa to za a zarge shi da cin hanci da rashawa.

Harin ’yan fashi: An rufe Federal Poly Bauchi Bauchi

Hukumomin Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Gwamnatin Tarayya sun ufe makarantar a sakamakon zanga-zangar da dalibai suka gudanar domin nuna fushinsu k

Yadda Kwastam ta kama makamai da ƙwayoyin N10bn a Legas

Kwantainoni 16 ɗauke da makamai da miyagun ƙwayoyi da magungunan da wa’adin aikinsu ya ƙare da wasu haramtattun kaya na kimanin Naira 10 aka kam