Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda talauci ke hana shayar da yara nonon uwa a Najeriya

Likitoci sun bayyana cewa shayar da jariri nonon uwa zalla na taimakawa wajen tasowar ’ya’ya cikin ƙoshin lafiya, amma iyaye mata da dama na fuskantar

Hisba ta kama mutane 7 da musayar matansu na aure

A cewar Malam Ridwan “An kama waɗannan mutane ne bisa zargin shiga wata yarjejeniya inda suke musayar matansu domin hulɗar aure da jima’i a tsakaninsu

Ban rufe ƙofar sake tsayawa takara ba — Jonathan

Jonathan ya bayyana hakan ne lokacin da ƙungiyar matasa mai suna Coalition for Jonathan 2027 ta kai masa ziyara a ofishinsa da ke Abuja ranar Alhamis.

Za mu ɗauki tsarin magance matsalolin lantarki — Ministan Wutar Lantarki

Tegbe ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a zauren Majalisar Dattawa kafin tabbatar da shi a matsayin Minista.

Hajji 2026: An sanar da ranar fara jigilar maniyyatan Katsina

Daraktan ya ce, za a fara jigilar maniyyatan daga ranar Litinin 11 ga watan Mayu, 2026 daga filin jirgin sama na Umaru Musa da ke Katsina wanda kamfan