Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tankokin mai sun yi bindiga a Zariya

Ana fargabar mutuwar mutane da dama sakamakon gobarar tankokin man da suka yi hastari a safiyar Litinin

Za a samu ambaliya da ruwa mai karfi a jihohi 15 a Arewa —NEMA

Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen hasashen ruwan sama mai karfi da ka iya haifar da ambaliya a Jihohi 15 a yankin Arewacin Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Damina Ke Shafar Masu Ƙananan Sana’o’i

Yadda damina kan hana wasu harkoki gudana kan jefa wasu mutane cikin wani irin yanayi.

Sojoji sun kama wasu kan zargin kitsa juyin mulki a Mali

Gwamnatin da mulkin ƙasar a yanzu, ta karɓi mulki me ta hanyar juyin mulki a shekarar 2021.

EFCC ta kama ’yan damfara a ɗakin karatun Obasanjo 

Hukumar ta ce za ta gurfanar da su a kotu da zarar ta kammala bincike.