Manyan Labarai

Manyan Labarai

EFCC ta kama ’yan damfara a ɗakin karatun Obasanjo 

Hukumar ta ce za ta gurfanar da su a kotu da zarar ta kammala bincike.

’Yan bindiga sun kashe gomman mutane a ƙauyukan Sakkwato

An kai hari a wani masallaci a garin Bushe, inda aka sace aƙalla mutum 10 ciki har da limamin masallacin.

MDD za ta yi zaman gaggawa kan yunƙurin ƙwace Gaza

Kwamitin Sulhun da suka hada da Denmark da Faransa da Girka da Burtaniya da Slovenia ne suka kira zaman gaggawan a birnin New York na Amurka.

Dubban mutane sun yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu a Isra’ila da Pakistan

Isra’ila na fuskantar ƙarin fushin duniya saboda kisan kiyashi da take yi a Gaza, inda ta kashe fiye da mutane 61,000.

ASUU na shirin sake tsunduma yajin aiki

Ƙungiyar ta ce idan gwamnati ta gaza cika alƙawuran da ta ɗaukar musu, za su koma yajin aiki.