Tsohon Ministan Noma Audu Ogbeh ya rasu
Iyalan Cif Audu Ogbeh sun sanar cewa a safiyar Asabar Allah Ya yi masa cikawa, yana da shekara 78 a duniya.
Manyan Labarai
Iyalan Cif Audu Ogbeh sun sanar cewa a safiyar Asabar Allah Ya yi masa cikawa, yana da shekara 78 a duniya.
Shugaban na EFCC bayyana cewa wasu daga cikin gidajen sun shafe fiye da shekaru goma, ba tare da an kammala su ba
Rundunar ta gano ‘yan ta’addan bayan samun wasu bayanan sirri.
Jam’iyyar ta ce zai fi alfanu idan kowa ya haɗa kai wajen ci gabanta.
Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira tiriliyan daya da rabi don gina layin dogo na zamani domin saukaka harkar sufuri a cikin birnin Kano.