Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Shekara nawa shugabanni ke bukata don cika alkawuran zabe?

Duk bayan shekaru hudu, Najeriya na kara yin zabe kuma ko wanne lokaci ‘yan takara kan dauki alkawura.

NAHCON ta ƙayyade N8.5m kafin alƙalami na kujerar Hajjin 2026

Saudiyya ta sake bai wa Nijeriya gurbin kujeru 95,000, kamar yadda ta samu a bara.

An kashe mutum huɗu da tayar da ƙauyuka 17 a Sakkwato

” A yanzu garin Kwarare da Gidan Batare da Kaura da Galadimawa, Ci da sha da Rafin gora da Kuruwa Birni, Dantayawa da sauransu, ba kowa ‘y

’Yan sanda sun ƙwato jariri da aka sace a asibitin Ekiti

An miƙa jaririn ga iyayensa, Mustapha Aliyu mai shekara 29 da kuma Salmatu Lawal mai shekara 22, bayan da jami’an ’yan sanda suka tsananta binciken la

An kama bama-baman da aka boye a cikin kayan gwangwan a Kaduna

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama wasu bama-bamai da ba su fashe ba da wasu tarin makamai da aka shigar da su jihar cikin kayan gwangwan daga