Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda kwacen babur da waya ya maye gurbin garkuwa da mutane a Birnin Gwari

Bayan kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin tubabbun ’yan bindiga da jama’ar gari a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, mazauna yankin su

Bai kamata ake bai wa ɓarayi muƙamin ministoci ba — Sarki Sanusi II

Sanusi ya ce mutane da dama yanzu na shiga siyasa ne don su tara kuɗi.

NAJERIYA A YAU: Mummunan Tasirin Rashin Bambance Zazzabin Lassa Kan Lafiyar Al’umma

shin ko kun san illar rashin bambance zazzabin lassa da sauran nau’uka na zazzabi? Ku biyo mu a cikin shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci don

An shafe wata 8 ana mulki babu mataimakin gwamna a Taraba

Mataimakin gwamnan ya jima yana fama da rashin lafiya, kuma rashin halin da yake ciki ya haifar da ruɗani a jihar.

Ministocin Ghana biyu sun rasu a hatsarin jirgin sama

Gwamnatin ƙasar ta shiga jimami tare da sauƙe tutarta zuwa ƙasa.