Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hatsarin Mota: Yadda hanyar Lambata ke laƙume rayuka a Neja

Mutane da dama sun koka kan rashin kyawun hanyar, tare da buƙatar a gyara ta.

Tinubu ya taya ’yan matan Yobe da suka lashe gasa a Ingila murna

Shugaban Kasa Bola Tinubu, ya taya daliban nan ’yan mata ‘yan asalin jihar Yobe su uku da suka lashe gasar harshen Turanci

Yadda ’yan bindiga suka sace Zamfarawa 150 a cikin kwana 4

’Yan bindiga sun sace mutum 150 a mabanbantan hare-haren da suka kai kauyuka daban-daban na jihar Zamfara a cikin kwana hudu.

DAGA LARABA: Me Ke Sa Matasa Zama Karnukan Farautar ‘Yan Siyasa A Kafafen Sadarwa Na Zamani?

Shirin Daga Laraba, na wannan makon yayi nazari ne kan alfanun tallata ‘yan siyasa da kuma akasin haka da wasu matasa keyi a Najeriya.

‘Za a yi ambaliyar kwana 5 a jihohi 19 na Najeriya’

Ko a bara, akalla jihohi 31 ne aka samu rahoton ambaliyar ruwa wacce ta kai ga rasa rayukan mutane da dama tare da shafar mutum miliyan daya da dubu 2