Manyan Labarai

Manyan Labarai

Nafisa ta cancanci kyautar Dala 100,000 da gida da OON — Pantami

Ya buƙaci a gayyato Nafisa da malamanta na harshen Turanci musamman zuwa Fadar Shugaban Ƙasa a karrama su saboda yadda suka ɗaga sunan Najeriya a idon

’Yar shekara 17 daga Yobe ta lashe Gasar Turanci ta Duniya

Nasifa Abdullah mai shekara 17 ta doke mutum 20,000 da suka fafata a gasar harshen Ingilishi ta duniya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya

Mu daina zagin malaman addini idan muna son zaman lafiya — Uba Sani

’Yan siyasa sukan yi watsi da malamai bayan samun nasarar zaɓe, sannan su sake waiwayarsu idan zaɓe ya gabato.

Gwamnatin Kano ta karɓi rahoton binciken Kwamishinan da ya yi belin Danwawu

Ana ganin bai kamata mutum mai matsayi irin na kwamishina ya karɓi belin mutumin da ake zargi da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi ba.

WAEC ta saki sakamakon jarabawar 2025

Jimillar ɗalibai 1,973,253 daga makarantu 23,554 da aka amince da su ne suka zauna jarabawar bana.