Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shirin kashe N712bn kan gyaran filin jirgin Legas ya tayar da ƙura

Masana harkar jiragen sama da ’yan adawada kuma jama’ar ƙasa na yin tambayoyi game da buƙatarsa, tsadarsa, da kuma inda za a samo kuɗin.

An kama dilallan ƙwaya 28 a barikin sojoji a Kaduna

An kama mata 11 a cikin gungun dillalan miyagun ƙwayoyi 28 da dubunsu ta cika a Babban Barikin Sojoji na Jaji da ke Jihar Kaduna

NAJERIYA A YAU: Yadda Talauci Ke Hana Shayar Da Yara Nonon Uwa Zalla A Najeriya

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi nazari ne kan yadda talauci da wasu matsaloli ke hana mata shayar da jariransu nonon uwa zalla a watanni s

Sake zaɓen Tinubu zai lalata makomar Najeriya — El-Rufai 

Tsohon gwamnan ya ce zai ci gaba da sukar APC har zuwa lokacin da za su kai ta ƙasa.

Sojoji sun ceto malamin Jami’a da aka sace a Taraba

Rundunar ta nemi haɗin kan jama’a wajen bayar da sahihan bayanai da za su taimaka wajen wanzar da zaman lafiya a jihar.