Bello El-Rufai ya fice daga APC zuwa ADC
A cikin wata sanarwa da Bello El-Rufai ya wallafa a shafinsa na sada zumunta ya ce ya yi hakan ne don koyi da mahaifinsa Nasir El-Rufai.
Manyan Labarai
A cikin wata sanarwa da Bello El-Rufai ya wallafa a shafinsa na sada zumunta ya ce ya yi hakan ne don koyi da mahaifinsa Nasir El-Rufai.
Hukumar EFCC ta tabbatar da tuhume-tuhume 12 da ake yi wa tsohon ministan ba tare da wata shakka ba.
Kotun ta jaddada cewa duk zirga-zirgar da za a yi da tsohon gwamnan za ta kasance ƙarƙashin kulawar ICPC.
Mafi yawan mace-macen sun faru ne a cikin al’umma kafin kai marasa lafiya asibiti, a sakamakon jinkirin neman magani.
Yadda cutar amosanin jini ke hana masu dauke da ita cinma burikansu na rayuwa.