Sai an samar da ’yantacciyar ƙasar Falasɗinu za mu ajiye makamai — Hamas
Qatar da Masar sun sanar da matakin ƙasashen Saudi Arabiya da Faransa na goyon bayan samar da ƙasar Falasdinu.
Manyan Labarai
Qatar da Masar sun sanar da matakin ƙasashen Saudi Arabiya da Faransa na goyon bayan samar da ƙasar Falasdinu.
Ambaliyar ta shafi aƙalla mutum 119,791 a bana — kuma mafi akasari mata ne da yara.
Ƙungiyar ta ce akwai buƙatar bayyana wa iyalan Dadiyata halin da yake ciki.
Ƙungiyar ta janye yajin aikin ne bayan wani zama da ta yi da wakilan Gwamnatin Tarayya.
Jama’a da dama na ganin wannan mataki a matsayin take haƙƙin ‘yancin faɗin albarkacin baki.