Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jami’ar Umaru Yar’adua ta kori ɗalibai 57 kan satar jarabawa

Jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina ta kori ɗalibanta 57 kan laifin maguɗin jarabawa.

Yadda binciken zargin tallafa wa Boko Haram ke tafiyar hawainiya a Majalisa

Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta dakatar da binciken da take gudanarwa kan zargin Hukumar USAID da taimaka wa ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP

Jihar Sakkwato ta ciyo bashin N70.4bn domin inganta kiwon lafiya

Bankin Raya Ci-gaban Afirka (AfDB) ya ba wa Gwamnatin Sakkwato rancen Naira biliyan 70.4 domin inganta fannin kiwon lafiya.

PDP ta mutu murus a Kano — Shugaban NNPP

Shugaban ya ce jam’iyyar PDP ba ta da wani tasiri a jihar.

Martani: Har yanzu muna ci gaba da yajin aiki — Ma’aikatan jinya  

Kungiyar Ma’aikatan jinya da Ungozoma ta Ƙasa (NANNM) ta mayar wa da gwamnati martanin cewa har yanzu tana ci gaba da gudanar da yajin aikin da take y