Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun yi asarar shanu 340 a hannun ɓarayi a Yuli — Miyetti Allah

A cewar sanarwar, lamarin ya faru ne a garin Agatu da wasu sassan Ƙaramar hukumar Guma da ke Jihar Benuwe.

Tinubu ya tsawaita wa’adin aikin shugaban hukumar Kwastam

Tinubu ya amince da ƙarin wa’adin ne domin bai wa shugaban hukumar damar kammala wasu ayyuka.

NNPCL ya sake haƙa sabbin rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani

Daraktan ya ce da zarar an kammala aikinsu, za su bunƙasa samun gas cikin sauƙi a Arewacin Najeriya.

Hare-hare: ’Yan bindiga sun raba mutum 5,000 da muhallansu a Katsina

Jama’a da dama sun ce ba su koma gidajensu ba har sai gwamnati ta samar da tsaro mai ɗorewa.

Wasu ’yan siyasa na sukar Tinubu saboda ɗan Kudu ne — Onanuga

Ya ce akwai buƙatar ‘yan Arewa su yi haƙuri Tinubu ya yi mulkin shekara takwas kamar yadda Buhari ya yi.