NAJERIYA A YAU: Tinubu ya yi wa Arewa adalci a ayyuka da mukamai — Bayo Onanuga
shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi duba ne kan martanin da mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan kafofin yada labarai Bayo Onanuga yayi
Manyan Labarai
shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi duba ne kan martanin da mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan kafofin yada labarai Bayo Onanuga yayi
Lokacin da Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki kashi 15 cikin 10 na aikin kawai aka kammala.
Naɗin na zuwa ne sakamakon ritaya da shugaban hukumar na yanzu zai yi.
Masana sun yi gargaɗi kan illar toshe magudanan ruwa da shara.
Kwamitin Majalisar Dattawa na bin Diddigi ya ba Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) wa’adin mako uku ya amsa tambayoyi kan rashin ba da ba’asi kan Naira tiri