Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Dalilan al’ummomi na rungumar gwaji kafin aure

Bayan wasu jihohi da suka maida gwajin jini kafin ayi aure doka, a yanzu wasu alummomi da dama suma sun rungumi irin wannan gwaji duk da ba doka bane

Za mu halasta kafa ƙasar Falasɗinu muddin Isra’ila ba ta cika wasu sharuɗa ba — Birtaniya

Starmer ya ce za su amince da ‘yancin Falasɗinu idan har Israila bata ɗauki hanyar kawo ƙarshen halin da ake ciki a Gaza ba.

Remi Tinubu ta bai wa waɗanda harin Benuwe ya shafa tallafin Naira biliyan ɗaya

An kashe fiye da mutum 100 a ƙauyen Yelwata da ke Benuwe, lamarin da ya janyo Allah wadai daga sassa daban-daban a faɗin ƙasar.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Dama Da Matan Arewa A Fannin Kimiyya

Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu.

’Yan sa-kai aƙalla 100 da ’yan sanda 30 sun mutu a bakin aiki a Katsina —Gwamnati

Sun kwanta dama a yayin da suke ci gaba da aikin karaɗe ’yan bindiga da suka addabi al’ummomin Jihar Katsina