Manyan Labarai

Manyan Labarai

An fara shigar da kayan agaji a Gaza

Sakataren MDD, Antonio Guterres ya ce yunwa ba za ta taɓa zama makamin da za a yi amfani da ita wajen yaƙi a duniya ba.

Tinubu ya bai wa ’yan ƙwallon Nijeriya mata kyautar kuɗi da gida da lambar yabo

Shugaban ya kuma bai wa masu horas da tawagar kyautar dala dubu 50.

An kashe ’yan ta’adda 45 a Neja

DSS ta samu bayanan sirri kan wani hari da ’yan ta’addan ke shirin kaiwa ƙauyen Iburu a kan babura.

Mutum miliyan 1.2 na fama da ciwon hanta a Kano

Ana shawartar al’umma da su riƙa zuwa gwajin cutar domin ba kasafai take nuna alamu ba kafin ta yi tsanani.

Najeriya ta ba wa Habasha kyautar iri da itatuwan cashew 100,000

Shettima ne ya bayar da wannan kyauta, da za ta iya shuke ƙasa mai fadin hekta 600.